Tehran (IQNA) Sheikh Ali Ghasemi, wani mawallafi dan kasar Aljeriya, kuma babban mawallafin kur'ani a rubutun Maghrebi, ya rasu yana da shekaru casa'in.
Lambar Labari: 3489105 Ranar Watsawa : 2023/05/08
Tehran (IQNA) Masallacin Sidi Ghanem, masallaci mafi dadewa a kasar Aljeriya, wanda ya faro tun karni na farko na Hijira, ana daukarsa daya daga cikin misalan gine-ginen Musulunci masu daraja a Arewacin Afirka.
Lambar Labari: 3488754 Ranar Watsawa : 2023/03/05
Tehran (IQNA) A yayin wani taro a matakin ministocin kasar Aljeriya, an yi nazari kan matakin karshe na ci gaban aikin buga kur'ani a cikin harshen Braille tare da daukar matakan gaggauta aiwatar da wannan aiki.
Lambar Labari: 3488580 Ranar Watsawa : 2023/01/30
A zagaye na hudu na gasar Ashbal al-kur'ani na kungiyoyin matasa da kananan yara a kasar Aljeriya sun kai tashar birnin Jolfa a wannan kasa.
Lambar Labari: 3488232 Ranar Watsawa : 2022/11/25
Tehran (IQNA) An baje kolin kur'ani a birnin "Tamantiit" da ke kudu maso yammacin kasar Aljeriya, inda aka nuna wani kur’ani da aka rubuta shi a karni na 8 na Hijira.
Lambar Labari: 3488031 Ranar Watsawa : 2022/10/18
Tehran (IQNA) Maza da mata 127 masu karatu a birnin Constantine na kasar Aljeriya kwanan nan sun yi nasarar samun takardar izinin karatu yayin wani biki.
Lambar Labari: 3487547 Ranar Watsawa : 2022/07/14
Tehran (IQNA) Ministan kula da harkokin addini na kasar Aljeriya yayin da yake sanar da sake buga kur'ani mai tsarki na farko na shekaru dari da suka gabata a wannan kasa ya ce: "Ana ci gaba da kammala wani karin kwafin kur'ani a cikin harshen Braille na kungiyar makafi saboda tsufar sigar da ta gabata”.
Lambar Labari: 3487441 Ranar Watsawa : 2022/06/19
Tehran (IQNA) Ma’aikatar kula da harkokin addini da wa’azi ta kasar Aljeriya ta sanar da gudanar da jarrabawar kasa domin tantance matakin daliban makarantun kur’ani.
Lambar Labari: 3487059 Ranar Watsawa : 2022/03/16
Tehran (IQNA) Hamas ta yi maraba da kalaman ministan harkokin wajen kasar Aljeriya kan kin amincewa da daidaita alaka da Isra'ila.
Lambar Labari: 3486551 Ranar Watsawa : 2021/11/13
Tehran (IQNA) shugaba Macron na Faransa ya halarci bikin cika shekaru 60 da kisan gillar da aka yi wa Aljeriya a birnin Paris.
Lambar Labari: 3486433 Ranar Watsawa : 2021/10/16
Tehran (IQNA) Kwamitin malaman addinin muslunci a kasar Aljeriya mayar wa shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron da kakkausan martani.
Lambar Labari: 3486421 Ranar Watsawa : 2021/10/13
Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Aljeriya tana zargin cewa akwai hannun kasar Morocco a gobarar dajin da ta auku a kasar.
Lambar Labari: 3486220 Ranar Watsawa : 2021/08/19
Tehran (IQNA) Fathi Nurain dan wasan kasar Aljeriya ne a bangaren wasannain Judo wanda yaki amincewa ya yi wasa da bayahuden Isra'ila.
Lambar Labari: 3486131 Ranar Watsawa : 2021/07/23
Tehran (IQNA) babban masallacin kasar Aljeriya shi ne masallaci mafi girma a dukkanin nahiyar Afirka da ke daukar masallata dubu 120 a cikinsa.
Lambar Labari: 3485972 Ranar Watsawa : 2021/06/01
Tehran (IQNA) kwamitin malaman musulmin kasar Aljeriya ya bukaci kai daukin gaggawa ga musulmin Rohingya da gobara ta kone sansaninsu.
Lambar Labari: 3485763 Ranar Watsawa : 2021/03/25
Tehran (IQNA) an bude makarantu da cibiyoyin kur’ani mai tsarki guda dubu 20 a cikin kasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3485527 Ranar Watsawa : 2021/01/05
Tehran (IQNA) malaman musulmi a kasar Aljeriya sun bukaci a bude makarantun kurani a kasar sakamakon rufe su da aka yi saboda yaduwar cutar corona.
Lambar Labari: 3485469 Ranar Watsawa : 2020/12/18
Tehran (IQNA) Sheikh Bashir Ibrahimi daya ne daga cikin malamai da suka taka rawar gani wajen fatattakar Faransawa ‘yan mulkin mallaka daga kasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3485436 Ranar Watsawa : 2020/12/07
Tehran (IQNA) kungiyar ‘yan ta’adda ta Daesh tana yin amfani da makarantun kur’ani a kasar Aljeriya yada akidunta.
Lambar Labari: 3485058 Ranar Watsawa : 2020/08/05
Tehran (IQNA) ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasar Aljeriya ta sanar da wajabcin dakatar da duk wasu harkokin kai komo a ranar salla.
Lambar Labari: 3484808 Ranar Watsawa : 2020/05/17